Ahmad Sulaiman Kano Mp3

Published by Abubakar Nuhu Yahya Koso NAME: Abubakar Nuhu Yahya Koso. DATE OF BIRTH:. SCHOOL: Madarasatul Shababul Islam Koso, Gss Doguwa. IDENTITY: Islam. PURPOSE: Peace.
MY LORD: ALLAH. MY ROLE MODEL: Rasulullah. MY GUIDE: Al-Qur'an. MY LIGHT: Hadith. REAL SUBJECT: Tauheed. MY PRACTICE: Sunnah.

MY AIM: Jannatul Firdaus. MY MISSION: Da'awatu ilallah MY WEAPON: Du'a. MY LAW: Shari'ah. TOWN & VILLAGE: Koso, Kaduna, Nigeria.
NATIONALITY: Nigeria. CONTACT ADRESS: Koso, Kaduna, Nigeria. CONTACT NUMBER: 7, 7. EMAIL ADDRESS: Abbakarnuhks@gmail.com, Ibnnuhks@yahoo.com NICKNAME: IbnNuhAssunnee. ALKUNYA: Abu Abdullah. AQEEDAH: Alkitab was sunnah, Ahlus-sunnah wal jama'ah min Fahmi salafus salih. MY RELIGION ORGANISATIONS: Jama'atu-Izalatil-Bid'ah Wa-Ikamatis-Sunnah MY HOBBIES: Reading & Writing MY FAVOURITE SCHOLARS: 01, Sheikh Muhammad Kabir Haruna Gombe Hafizahullah 02, Shiekh Imam Abdullahi Bala Lau Hafizahullah 03, Sheikh Dr.Isah Aliyu Ibrahim Pantami Hafizahullah.
Play and Listen 4 Alaramma Ahmad Sulaiman Kano - Dua Mp3. By Wa'azi da Hausa Publish 2013-12-01. Play Download Ringtone. Tarihin Sheikh Ibrahim Inyass.
Post navigation. Idan Kana Cikin Damuwa Ka Jira Samun Sauqi Daga Wurin Allah, Wannan Jiran Da Kake Yi Ibada Ne. Domin Kyautata Zato Ne Ga Allah. Wanda Ya Kyautata Ma Allah Zato Kuwa Lallai Ne Allah Zai Ishe Shi. Babban Mabuxin Alheri Shi Ne Istigfari. Idan Ka Yawaita Shi Matsalolinka Za Su Kau, Damuwarka Za Ta Gushe, Sauqi Daga Ubangiji Zai Zo Maka.
Space Robotics Seminar and PPT with pdf report: Development of machines for the space environment. It is usually controlled by humans.This page contains Space Robotics Seminar and PPT with pdf report. Robotics powerpoint. Download Share Share. View by Category Toggle navigation. The PowerPoint PPT presentation: 'Space Robotics' is the property of its rightful owner.
Rayuwa Ta Karantar Da Mu Cewa, Duk Abin Da Yake Xorewa Sai An Sha Wahala Wajen Samun Sa. Abin Da Duk Aka Same Shi Da Sauqi Kuwa Ya Fi Saurin Kubcewa. Ya Fi Kyau Ka Haska Kyandur Guda Xaya A Kan Ka La’anci Duhu Sau Xari. Duk Abu Mai Daraja Rufe Shi Ake Yi.
Daddaxan Abinci A Kwano Ake Sa Shi. Ayaba Da Gwadda Da Kankana Da Abarba Da Aful Da Mangoro Duk A Lulluve Mahaliccinmu Ya Yi Su Saboda Darajarsu.
Haka Ne ‘ya Mace Take, Tsadarta Ke Sa Ta Yin Lullubi. ALL Categories ALL Categories Last Recent Posts • March 4, 2019 • January 29, 2019 • January 27, 2019 • January 27, 2019 • December 30, 2018.
Wannan Application yana dauke da karatun Qurani cikakke Amma na daya daga cikin shahararun makaranta alkurani wato Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman Kano. Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanin karatun kurani mai girma,Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (S.W.A) yayi masa, jin karatun sa ba tsaya ga iya kasar sa Nigeria ba, ana jin karatun sa a kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya. Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban. Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano baki daya. Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya. Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi.